Shin ko kasan amfanin #Mymtn_app kanada labarin aikin da akeyi dashi kuwa ??

Share:
[MTN User]
.
.
.
.
.
SHIN KO KASAN
AMFANIN #MYMTN_APP
KANA DA LABARIN
AIKIN DA AKEYI DASHI?
.
.
.
.
.
Aslm my abkai A yau
naxo muku da bayani ko
kuma ince na baku sirrin
wannan [APPLICATION]
na COMPANY MTN da
suka fitar dashi domin
COSTOMER,S nasu
.
.
.
kamar yadda ni nai
tunani a cikin mutane
kashi 100% xaiyi wuya
a samu 70% da suka
san darajar wannan
[APPLICATION] da
sirrikan da ke tattare
dashi
.
.
.
SHINE MENE DA MENE
ZAN I,YAYI DA
WANNAN APPLICATION
.
.
.
APP] ne da zai baka
damar samun .U.K]
na layin ka babu ruwan
kada wani SIM PACK]
.
.
APP] ne da xai baka
damar WELLCOME BACK
na sim naka
.
.
APP] ne da xai baka
damar CICCIRE duk
kanin wani tsari dake
XUQAR ma kudi a cikin
ACCOUNT din ka
.
.
APP] ne da xai baka
damar duba numbobin
da aka kira da wayar ka
ko tura MSG da yawan
mintinan da akai da
kuma yawan kudin da
aka ci a kiran koda
misali ka aje wayar
kane wani ya dauka ya
ma kira daga bisani ya
goge number da ya kira
.
.
to da wannan [APP| din
xaka i,ya duba komai
.
.
APP] ne da xai baka
damar sanja TSARIN da
kake a layin ka xuwa
wani davan
.
.
APP] ne da xai baka
damar tura KUDI xuwa
wani LAYIN ba ruwan
kada PIN TRANSFER
.
.
APP] Ne da xai baka
damar turama wani
CONFGRATION xuwa
wata wayar da ban
wato [ SETTINGS NA
SHIGA YANAR GIZO]
.
.
APP] ne da xai baka
damar duba sunan da
akai REGISTER layi dashi
harma da { DATE OF
BIRTH] da sauran su
xaka i,ya EDIT na
PROFILE din ka wanda
akai REGISTER sim naka
dashi
.
.
APP] ne da xai baka
damar TURAMA Abkin
ka DATA daga wayar
ka xuwa tasa
.
.
APP] ne da xai baka
damar saka
COLLERTUNZE wanda
kake so
.
.
APP] ne da xai baka
damar SARRAFA LAYIN
KA YADDA kaga dama
.
.
wannan sune kadan
daga cikin aikin sa
kadan ne wannan pa
ban ma kai ku aini hin
wajen da xaka bi diddigi
layu ka ba
.
.
TAYAYA ZAN SAMU
WANNAN
APPLICATION ???
.
.
kawai idan KAJE wajen
tura MSG text MYMTN
to 5018
.
.
anan take xasu turo
maka da LINK na| APP ]
din LATES VERSION
.
.
kai kuwa saika hau kan
wannan link din kai
DOWNLOAD
.
.
SHIN WAJEN
DOWNLOAD NA
WANNAN APPLICATION
DIN DOLE SAI LAYINA A
KWAI DATA???
.
.
Ah ah basai kana da
DATA ko ba kada
DATA ba DOWNLOAD
dinsa FREE ne haka
wajen amfani dashi duk
FREE ne
.
.
a kullum MTN xasu din
ga baka kyau tar 10MB
wanda xaka dinga
amfani da wannan APP
din kadai
.
.
BAYAN NA DAUKO
WANNAN APPLICATION
DIN YANE ZANYI
AMFANI DASHI
.
.
kana daukowa ka
budeshi xaka ga
number ka a sama
a kasa xaka ga wajen
da aka rubuta
.
.
==>GET PIN
saika shiga bayan ka
shiga xaka ga wata BOX
wanda aka ce ka shigar
da PHONE NUMBER din
ka saika sa
.
.
anan take xaka sami
TEXT MSG sun turo
maka da WASU #CODE
.
.
saika COPY kasa a
wannan BOX din da
suka ce ka shigar
.
.
kana sawa kai SUBMIT
xasu kawo ka wani BOX
guda 2 da xasu ce ka
shigar da MTN
SUCURITY number din
ka
.
saika shigar da numbobi
guda 4
misali 2233
a box na 2 ka maimaita
wadan nan codes din
2233
.
.
se kai SUBMIT daga nan
xasu cema SOCCEFULL
daga nan xasu koma
dakai MAINMENU na
[APPLICATION] din to
sai kasa number ka box
na 1 box na 2 ka shigar
da PIN din ka wato
SECURITY number
.
.
anan take xai bude
anan ne xaka ga duk
kanin wani sirrika da ke
layin ka da kuma
abubuwan da xaka
i,yayi da kanka ba
ruwan kada kiran
[COSTOMER CARE] kana
kai musu kukan halin da
layin ka yake ciki
.
.
NOTE : sai dai kuma
wani hanzari ba gudu ba
karpa kayi wasa da
wannan PIN din dan
shine duk kanin wani
CONTROL na sim naka
.
.
dan idan wani ya sani
xai iya amfani dashi
yayi duk abinda yake so
da sim din ka xai i,ya
kwashe ma kudi koda
kana wani garine davan
xai iya yin komai dashi
.
.
dan haka karkai wasa
dash koka bama wani
dan xan ma iya cewa
shine CONTROL na sim
naka
.
.
INA FATA AN GANE
Idan baa gane ba sai'a mana tambaya a comments box

No comments