Yadda zaka magance matsalar app not installs

Share:


Wani Abu Mafi Bacin Rai A Wayar Andriod Shine Yayin Da Kazo Installing Wani Application Musanman Ma App Din Mai Muhimmanci, sai Kaga Ya Nuna MaKa "App Not Installed" Ya KakanJi AranKa Yayin Da WayarKa Ta Nunama Wannan SaKon, Ba Dadi Koh ???Za,a Iya Magance Wannan Matsalar Wata Kila Wayar TaKa Ko Anyi Rooting Dinta Ko Kuma Ba,ayi Rooting Dinta Ba,
Wasu Dalilai Ne Ke Haddasa Wannan Matsalar ??
Currupted App:  Zai Iya Yiwuwa App Din Da Kake Son Install Dinsa Baya Da Kyau Wato Yayi Currupted, Toh Katabbatar App Din Da ZaKayi Amfani Dashi Kayarda Da Kyau Da Kuma InganCin Inda Kayi Downloading Dinsa.
Not Enought Space:  Wannan Shine Kaso 80% Cikin 100 % Dake Jawo Matsalar "App Not Installed".
Unsigned Apk Installation:  Idan WayarKa Version 2. Ko 3. 4.2 Ko 4.1 Ne Akwai App Da Idan Daga 4.4 Bane Bazai Taba Bude MaKa Ba Wannan Ma Itama Hanyace Babba Da Takesa Inkazo Install Din App Yace MaKa "App Not Install".
App Installation Location:  Akwai Wasu Apps Din Da Su Suna Bukatar Kayi Install Dinsu A Kan WayarKa Ne .. Wasu Kuma Suna So Kayi Install Dinsu A Cikin SD Card DinKa Ne, Wato Memory Card Din WayarKa.
Tunda Yanzun Mun Fahimci Dalilan Dake Jawo Matsalar "App Not Install X" Yanzun Zamuyi Duba I Zuwa Ga Hanyar Da Zakabi WaJen Magance Matsalar,
Wannan Shine Hanyan Bi Idan WayarKa Tana Nunama "App Not Install"  Dafatan An Fahimta
Related Post
Yusha'U Uba
Yusha'U Uba
16:50
DOWNLOAD APP
ANDROID APP PHONE
INSTALL APP
Ka Tabbabar App Din Da Ka Samo Wata Kila Kayi Downloads A Cikin Wayar Taka Ya Kammala Downloads Ko Kuma Inma An Tura MaKa App Dinne To Ka Tabbatar AnKammala TuramaKa Shi.
Kamar Dai Yanda Na Fadi A Baya Wasu Application Din SuKan Zabi Inda Suke So Ayi Install Dinsu To Kawai Kayi Setting Install Location Ka Barshi A Automatic
Tunda Not Enought Space Shima Babban Hanyace DaKe Bada Gudunmawa WaJen Bada Matsalar "App Not Install X".
Wasu Kuma Apps Din Suna Da Bukatar Saikayi Reboot Din Waya Kafin Yayi Install.
Daga Karshe Idan Kabi Duk WannanHanyar Bai Maka Aikiba Waton Bata Daina Nuna
Kayi Kayi BacKup Din Kayayyakin
Wayar Taka Kayi Wiping Dinta InshaAllah Komai Zai Dawo Dai Dai,

No comments