Baba ya dawo: Daga yanzu zai yi wahala 'Dan Najeriya ya kai kudin sata Dubai

Share:
- Daga yanzu zai yi wahala a saci kudin Najeriya a boye a Dubai
- Kamar yadda ku ka ji jiya Shugaba Buhari ya sa hannu a dokokin
- Daga ciki akwai wadanda su ka taba harkar satar kudin Jama'a
Jiya Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara maganin barayin kasar nan inda ya sa hannu a dokoki da dama.
Baba ya dawo: Daga yanzu zai yi wahala 'Dan Najeriya ya kai kudin sata Dubai
Shugaban kasa Buhari a ofis
Daga yanzu zai yi wahala 'Dan Najeriya ya saci kudi ya kai can Birnin Dubai ya boye bayan da Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya rattaba wata doka za ta haramtawa 'Yan kasar boye kudin sata a Kasar Larabawan na UAE.

No comments