Buhari ya karbi rahoto a kan Babachir, da shugaban NIA (hoto)

Share:
- Daga karshe shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi rahoton bincike a kan badakalar babban sakataren gwamnati da aka dakatar, Babachir Lawal da kuma shugaban hukumar leken asiri, Ayo Oke
- An zargi mutanen biyu da aikata rashawa kafin shugaban kasar ya dakatar da su
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ne ya gabatar da rahoton a ranar Laraba, 23 ga watan Agusta.
Babban mai ba da shawara na musamman ga shugaban kasa Buhari a kafofin watsa labarai, Femi Adesina ne ya bayyana hakan a shafinsa na Facebook.
Buhari ya karbi rahoto a kan Babachir, da shugaban NIA (hoto)
Buhari ya karbi rahoto a kan Babachir, da shugaban NIA
Yace: “Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi rahoton bincike da aka gudanar a kan badakalar su babban sakataren gwamnatin tarayya da aka dakatar, Babachir Lawal da kuma Darakta Janar na hukumar leken asiri ta kasa, Ayo Oke daga hannun mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a fadar shugabna kasa a ranar 23 ga watan Agusta, 2017.”

No comments