Karin wasu hotunan daga bikin bude katafaren kamfanin OLAM a garin Kaduna da Shugaba Buhari ya halarta

Share:
Shugaba Buhari ya sami halartar bude katafaren kamfanin sarrafa kayan noma na OLAM da aka gina a kan Naira biliyan 20 a garin kaduna domin kara bunkasa harkar noma a Najeriiya
Karin wasu hotunan daga bikin bude katafaren kamfanin OLAM a garin Kaduna da Shugaba Buhari ya halarta
Babban gwamnan bankin kasa, Godwin Emefiele, ke gaisawa da shugaba Buhari
Karin wasu hotunan daga bikin bude katafaren kamfanin OLAM a garin Kaduna da Shugaba Buhari ya halarta
Shugaban kamfanin OLAM, Srivathsan Venkataraman, ke magana da shugaba Buhari yayin da gwamnan Jihar Kaduna, Erufa'i ke murmushi
Karin wasu hotunan daga bikin bude katafaren kamfanin OLAM a garin Kaduna da Shugaba Buhari ya halarta
Daga dama; gwamnan Jihar Kebbi Abubaar Bagudu, Shugaban kamfanin OLAM, Srivathsan Venkataraman, shugaba Buhari yayin gabatar da jawabi, da gwamnan Jihar Kaduna, Erufa'i ke tafi
Karin wasu hotunan daga bikin bude katafaren kamfanin OLAM a garin Kaduna da Shugaba Buhari ya halarta
Shugaba Buhari ke gabatar da jawabi

No comments