(Mp3)Ado Gwanja Sannu Baba Buhari Na Kwankwaso Jan Zaki

Share:
Wannan Wata Waka Ce Ado Gwanja Yayiwa “President Muhammadu Buhari” Don Nuna Nashi Farinciki Kanj Allah Da Ya Bawa “Baba Buhari” Lafiya A Jinyar Da Yayi Fama A Gadon Asibiti Dake London.
Mawakin Yakara Fada A Cikin Wakarsa Masu Son Suga Bayan “Baba Buhari” Toh Sai Ta Allah Tayi Ba Dai Mutin Ba.
Ado Gwanja Yayi Tsokaci Da Yawa, Baiti Baiti A Cikin Wannan Waka Wadda Duk Ka Saurari Yadda Ya Tsra Wakar Sai Ka Jinjina Mashi Domun Kuwa Wakar Babu Abin Kushewa A Ciki.
Kuyi Download Na Wanna Waka Sai ku Saurari Mawakin Da Wane Salo Yazo A Cikil
Taje It Here And Enjoy……

No comments