(Mp3)Nasiru El-Rufai Karyarka Ta Sha Karya “Wakar Raddi

Share:
Jama’a Assalamu Alaikum, Sannun Ku Da Kasan Cewa Damu A Cikin Wannan Rana,
Zaku Saurari Wannan Waka Ne Ta Raddi Ga, Gwamnan Jahar Kaduna State Nasiru El-Rufa’i Tsaka Nin Sa Da Margyayi Suganam Kasa Musa ‘yar Aduwa, Nan Cikin Wannan Shafin Namu Na Pressloade.com Zaku Ji Miye Mafarin Wannan Waka Du A Ciki.
Wannan Waka Dai Ta Biyo Bayane Bayan Wani Zargi DaEl-Rufa’i Ya Zargi Margyayi Tsohon Shugaban Kasa “umar Musa ‘Yar Aduwa” Kasancewa Wani Binciki Da Kuma Kushe ‘Yar Aduwa Kan Mulkin Da Ya Gabata A Baya.
A Yanzu Dai Babu Wani Hujja A Garemu, Mu Masu Wannan Shafi Na Pressloaded.com Da Zamu Iya Furtawa Kan Abinda ‘Nasiru El-Rufa’i Ya Fada Ga Margyayi ” ‘Yar Aduwa”.
Zakujimu Dauke Da Abinda Ya Assasa Mafarin Wannan Waka Ta Raddi Ga “El Rufa’i’ Insha Allah Nan Bada Jimawa Ba.
kamin Nan Sai Ku Download Na Wakar Ku Saurari Irin Kalman Da Aka Furta A Ciki.
Download Below:-

No comments