Wakar:- Ado Gwanja Fadi Alkairi Gaskiya Jari Ko Kasoni, Ko Kaki Nine Gwanja

Share:
File Photo
Jama’a Assalamu Alaikum Kundade Baku Jimu Dauke Da Wata Sabuwar waka Ba, Daga, Shahareren Mawakin Nan Naku Na Mata Da Maza Wato Ba Kowa Bane Face.
“Ado Isha Gwanja”,
Kasancewa Shagul Gullan Sallah Sunyi Yawa Shiyada Kukaji Mu Shiru Amman Yanzu Komai Zai Dinga Tafiya Dai Dai Insha Allah.
Ga Wannan Sabuwar Waka ce Da Gwanja Ya Fitar Cikin Kwanan Nan Mai Take Fadi Alkairi Gaskiya Jari Ko Kakini Ko Kaso Nine Gwanja Wannan Waka, Da Duk Mai Hankali Ya Saurareta Sai Ya gane Cewa Mawakin Yane “Kukan Kurciya Ne”,
Ga Dai Wakar Nan Kuyi Download Ku Saurara Kuji Ya Aka Doka Wannan Sauti:-
Hit Download And Enjoy……

No comments