[Audio + Video] Hamisu Breaker A Duniya Kece kizam Farin Cikina Ft Sadiq Sani Sadiq

Share:
Saukar da sabuwar wakar hamisu breaker mai taken "A Duniya ke ce farin cikina"
Wannan waka tana da matukar baitoci masu matukar amfani ga masoya ga kadan daga cikin baitocin

==> A duniya ke kizam farin cikina

==>    Idan ba ke ba wadda zani baiwa kauna

==>    Idan na rasa ki babu wanda zata bani kauna

==>   Ke ce ki kazam sauraniyata

==>     Idan ina zaune ki kawai nake tunani  lokacin bazara ko da rani

==>     A cikin masoyanki nayi rata


==> Soyayya ruwan zuma ce

Ga wakar sai kuyi download hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi


Wannan link din shine  Video
Download video Now


Wannan kuma Audio wakar ceDownload Audio Now

No comments