Allah ka tsare zuciyata da yin hassada da bakin ciki – Adam Zango

Share:
Allah ka tsare zuciyata da yin hassada da bakin ciki – Adam Zango

Shahararren jarumin nan mai Suna Adam Zango wanda ake wa lakabi da yariman Kannwood wato Prince Zango ya wallafa wani sabon hoton sa a shafin Facebook.

Jarumin ya roki Allah ya tsare masa zuciyarsa da yin hassada da bakin ciki.

Har ila yau a cikin hoton an gano kudade birjik a kan gadon jarumin sannan yayi wa hoton lakabi da “ KING of nanaye music with too much paisa...ciwon ido...ALLAH ka tsare zuciyata da yin hassada da bakin ciki

No comments