Ashe Sunan Buhari Ganduje Ya Sakawa Sabon Asibiti Daya Gina

Share:


Gwamnatin jihar Kano ta sanyawa asibitin Giginyu sunan Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Asibitin da tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau ya gina Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya karasa, a sanya masa MUHAMMADU BUHARI SPECIALIST HOSPITAL KANO.

No comments