[MUSIC] Umar M Shareef Fansar Kauna New Song

Share:
Saukar da sabuwar wakar umar m shariff "Fansar kauna" new song 2017

Wannan wata waka ce wanda umwr m shareef ya rera a shariff studio wanda wannnan waka tayi sosai ba a magana sai kun saurara zakuji kalamai. 

Ga kadan daga cikin baitocin

==> Ni da ke Allahu  yahada babu tambaba ga wanda ya gada, 

==>Gani na rera waka akan kida itace sana'a ta na fada,

==> In babu ke, kesan ba zama lafiya.

==>Abokiyar zaman duniya, bazan rabo da ke ba!.

==> Magauta basu so ba! 

==> Kin ji bai hana gani ba! Download Audio Now

No comments