Music:- Sabuwar wakar Umar M Shariff - Tsohuwata Zuma

Share:
Albishirin ku ma'abota ziyayar wannan shafi hausaloaded blog a yau na ƙara zo muku da sabuwar wakar mawakin soyayya wato umar m shareef mai suna "Tsohuwar zuma".
Da jin sunan wannan waka kasan cewa akwai kalaman soyayya domin ko bahaushe yace da tsohuwar zuma ake magana saboda haka kada ka bari a baka labari.

Amma ga kadan daga cikin wannan wakar a turanci (hit) :-

⏩  Tsohuwa Ta Zuma Nice Bazan Canja Ba. Karka Yadani .. Mui Aure Shine Burina.

⏩  Tsohuwa ta Zuma Na Barki Bazan Lasa Ba. Sabuwa Gata Itta Ta Zam Zabina.

⏩ Tsohuwa Ta Zuma Nice Ban Zaamo Aibu ..

⏩ Nice Dai AbokiyarKa Tun Farko. 

⏩ So Kauna Na Baka Mai ƙarKo.

⏩ Da Na Haura Sama Yanzu Na Sakko.

⏩ A Shirye Nake Inkaika Gidanmu Nai Qarko.

 ⏩ Ada Nayi Kure Yanzun Bazan Karaba.

⏩ Ni Zan Farantama Bazan So Ka Koka Ba.


Download music here

No comments