kannywood » Kalli zafafan Hotunan Jaruma Amina Amal

Share:
Wannan hoton sune sababbin hotunan jaruma amina amal wanda wannnan jaruma yar asalin kasar kamaru ne wanda tazo Nigeria sanadiyar shahararren dan fim mai suna adam a zango wanda wannan hotuna sun samu comments da likes sosai daga masoyanta.


Wannan hotuna sune da jarumar tayi posting a shafinta na instagram

No comments