music : Sabuwar Waka Rarara Ta Tsayawar Baba Buhari Takara 2019 (Full Music)

Share:

Babu Shakka Wani Aiki Sai Maishi (Alh Dauda Adamu Kahutu Rarara ) Yau Da izinin Allah Ta’ala Ya Sake Nuna Muna Cewa Wannan. Shafi Na Mu Na Presshausa.com Ya Kawo Muku Cikakar Wakar Da (Rarara) Jigo Uban Lafiya APC Yayi,
Wannna Waka DM Full Music CE Wada A CennBaya Muka Kawomu ‘Yar Gutsironta, To Yau Da Ikon Allah Zaku Saurari Full Music Domin Wakar Tana Dauke Da Jan Hankali, Wanda A Cen Baya Baba Buhari Yace Abine Mai Iya Yiyuwa Ya Tsamiya Tamara A 2019 Sai Gashi Allah Da Ikonsa Yasa Ya Karba Cewa Zai Tsaya Tara A 2019 Insha Allah.
Download Music Now:- Rarara Ina ‘Yan Akidar Suke, Tare Da Abokin Aikinsa (Isyaku Forest) Mai Tsidau. Fatan Mu  Kayi Sauraro Lafiya.
Download Music Now
Dan Allah Kuyi Share Zuwa WhatsApp Groups Da Facebook Page’s Pls……..!!!
Source © www.Pressloaded.com

No comments