Video : Sabuwar wakar Tijjani Asase - Ramadan Kareem

Share:
 

Babban jarumin masana'antar kannywood wato tijjani asase ya fara rera waka wanda kuma wakar tayi dadi sosai, ya rerawa watan ramadan waka ne da fadin baitoci masu matukar amfani ga mutum muslmi wanda muna rokon Allah ya bamu alkhairin da ke cikinsa da falalarsa.
Sai dai wannan waka soman tabi ne ma'ana kadan ce bai fitar da waka  ba ga wakar da ya sanya shafinsa na instagram domin kallo.

Amma ga wani sauki zaka iya amfani da wannan link na kasa domin saukar da wakar a wayoyinku.

Download video now

No comments