kannywood» Kalli hotunan Jarumai Maryam Yahya Da Hadiza Gabon A Kasa Mia Tsarki

Share:
Wannan shine hotunan jaruman biyu a kasa mai tsarki da yanxu haka suna nan saudiya wajen aikin umara wanda a wannan shekara dai jaruman fina finai kannywood sun tafi sosai. To wannan shine hotunan jaruma maryam yahya da hadiza gabon a kasa mai tsarki .Allah ya karbi ibadodinmu amen. 

No comments