[Music] :- Sabuwar wakar Ado Gwanja -Kaddara

Share:
Sabuwar wakar Ado Isah Gwanja Mai suna ” Kaddara ” waka mai dauke da fadakarwa nishadantarwa harma da shaukin soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ai kaddara tariga da rigi fata
– Dole da antadda zamani aga mata
– Nace haushin dankoli kasuwa taci baya
– Haushin mai jakunan jido suki kaya
– Ma zaunin akushi a kwai wuya aga kwarya
– Duk wanda gari da nasa zayaga gata kaiDOWNLOAD MUSIC HERE

Sources :- ArewaBlog.comNo comments