Kalli fostocin sabon film mai suna HAFEEZ da lokacin da zaa haskasa a cinema

Share:

fostocin sabon film mai suna HAFEEZ

Wannan film dai yasamu hadin kai Mai shadda Investment Limited And An Ali Nuhu MoviešŸŽ„

Jarumai

1. Umar M Shareef
2. Rahma Sadau
3. Maryam Yahya
4. Bilkisu shema And others

Producer
Abubakar Bashir Mai Shadda

Director 
Wizkid Director Ali Nuhu


Wannan film dai zaa haskashi on 15 sept a giant house Entertainment insha Allahu.


Keep stay with us more updates is coming soon.......

No comments