Kalli Hotunan Shirin Sabon Film din Hausa mai suna (Hafeez)

Share:Hotunan Daukar sabon film din hausa mai wanda Aka dauki lokaci Ana shirin yadda zaa fara daukarsa mai suna (Hafeez).

Wannan fim dai yana yatara jarumai maza da mata masu tashe a wannan masana'Antar Kannywood.

Ga Sunayen jarumai kamar haka:-

Ali Nuhu

Abba Almustapha


Umar m shareef

Saifullahi fulani

Maryam yahya

Maryam Ab yola

Jamila umar

Jamila nagudu

Da dai sauransu.

No comments