Yadda zakuyi register Bashin 10,000 A layukan wayoyinku na federal government

Share:


Assalamu Alaykum

Bayani Akan yadda zaku samu Bashin federal government na naira 10,000.

Wannan dai bashine da federal government take basuwa ba dole bane saika biya Amma ga duk wanda yabiya bashin 10,000 dinsa zasu sake bashi damar samun wani bashin 40,000 har zuwa 1,000,000.

Bugu da kari wannan bashin gaskiya ne domin duk wanda yayi register kafin sallar layya already yakarbi kudinsa.

Domin samun naku saiku kubi wannan step din daya bayan daya.

Zaku iyayin register din a A layin Mtn and Airtel.

1.
Daga farko zakuyi dialing na wannan code
*322*60#
Zasu baku form wanda zaku cike kamar haka

2.
Sunan mahaifi ne3.
Sunanka/ki

4.
Sunan unguwa

5.
Saiku saka pin guda 4

6.
saiku sake saka pin dinda kuka saka a sama.


7.

Shikenan kun kammala register.

Saiku jira idan aka sake kudin zakuga sakon waya yashigo a wayoyinku akan yadda zakuyi transfer na kudinku zuwa :-

Account Bank
Recharge Card 

Note;-
Dolene karike abinda kasaka a pin domin wannan pin dashine zaka iya cire kudinka idan federal government sun sake kudin,

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin a koda yaushe domin sanin yadda zaku fitarda kudinku idan sunshigo .

Domin karin bayani 
08149434808


No comments