Kannywood :- Nafisa Abdullahi Ta Baiwa Wani Amsa A Fusace Da Yace Yana Jiran Tayi Aure

Share:


Wani ya gayawa tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi cewa, dan Allah ina so ki yi aure.Da yake sunan wanda yayi tambayar Aminu Bello Dangana, sai Nafisar ta bashi amsar cewa, Bello nike jira.

Bayan wannan abu shima wani yayi kokarin jawo hankalin Nafisa akan ta daina mayarwa da masoyanta da bakaken maganganu.

Sai ta bashi amsar cewa, ya ji da harkar gabanshi. Kuma wadannan mutanen da nake mayarwa da bakar magana ba masoyana bane.No comments